Dalilin Wannan Shafi

Wannan shafi an tsara shi a matsayin daya daga cikin manhajojin aikin mawallafin na wayar da kan makarantan Hausa ta bangaren hanyoyin kariya daga cututtuka da kuma bayanai masu gamsarwa a fannin lafiya. Sauran hanyoyin su ne shafin Kiwon Lafiya a Mujallar Aminiya da kuma wani dan littafi da wannan marubuci yake shirin wallafawa.

Mawallafin likita ne da ya samu horo a fannin dabarun kare al’umma daga cututtuka.

18 thoughts on “Dalilin Wannan Shafi

 1. assalama aliykom likita ina fatan ka ta shi lafiya tan baya ta itake idan motom zaiy shan magani sai yasha da rowan sanyi tan baya ta biyu idan motom yana da qiba taya ya zai yi ya rage doumin wallawala sannan ina son ayi min bayani tayaya motom zaiy gane da yana da fuka

  Like

 2. assalama alaiykom likita ina fatan kana lafiya allah yasa haka amin ina tan baya likita ko allah zai sa ada ke ina da wani kiyo da yake zuwa loukakin sanyi saiy naga huskata takon bura ta yi hawshi koma sai tayi wasu qananan qura je idan tayi su saiy su fa she sannan sai fuskar ta yi kwar kwasa fata ta son ke yan zu dai aqalla tsawon shekara uko kenan yana samouna koma na zo likita har saw uko ina bizit an ka sa me ke damou na nasan dai na zo libiya sanan an kamani na wahala saboda akikin qazamta ne muke wini koma muke kwana taw da ga nanne na zaka gida niger ban yi kwan biyu ba sai abin yasa meni wassalam

  Like

 3. assalama alaiykom likita ina fatan kana lafiya allah yasa haka amin ina tan baya likita ko allah zai sa ada ke ina da wani kiyo da yake zuwa loukakin sanyi saiy naga huskata takon bura ta yi hawshi koma sai tayi wasu qananan qura je idan tayi su saiy su fa she sannan sai fuskar ta yi kwar kwasa fata ta son ke yan zu dai aqalla tsawon shekara uko kenan yana samouna koma na zo likita har saw uko ina bizit an ka sa me ke damou na nasan dai na zo libiya sanan an kamani na wahala saboda akikin qazamta ne muke wini koma muke kwana taw da ga nanne na zaka gida niger ban yi kwan biyu ba sai abin yasa meni wassalam kan iya tou rou min ta{imrana_32@yahoo.fr}

  Like

 4. Assalamu alaikum babban doctor ina mararin cikin samun wannan shafi ina mai rokon allah (s.w.a) yabawan dauk wanda bashi da lafiya ina mai godiya ga allah daya nunamana wannan lokaci yabani damar isar da sako daga Abubakar Lawan Rahamaniyya Islami Medicine Research Centre branch office bauchi state and kano state and nassarawa state and kebbi state or call this nombers 08062988011 08022365090

  Like

  • Salam Mallam Na Daura. In baka da account ko blog a wordpress sai dai kai ‘subscribing’ ko ‘following’ ta yadda duk wani sabon abu da aka rubuta zai kai maka email kai-tsaye. Ka je farkon shafin wato ‘Home’ bangaren hannun dama daga kasa zaka ga’follow’ Ka latsa shi zaka ga rika samun duk abinda aka buga in Allah ya yarda.

   Like

Leave a Reply

Fill in your details below or click an icon to log in:

WordPress.com Logo

You are commenting using your WordPress.com account. Log Out /  Change )

Twitter picture

You are commenting using your Twitter account. Log Out /  Change )

Facebook photo

You are commenting using your Facebook account. Log Out /  Change )

Connecting to %s